Kotu a Kano ta sake ɗage shari’ar zargin kisan matashiyar na Ummita da ake yiwa wani Ɗan China zuwa ranakun 19, 20 da 21 na watan...
Ƙasar Senegal ta tabbatar da cewa ɗan wasan ta na gaba Sadio Mane ba zai buga kofin Duniya ba. Ta cikin sanarwar da ƙasar ta fitar...