Barka Da Hantsi3 years ago
Cigaban da aka samu a hukumar hana barace-barace a gararambar kananan yara a jihar Kano
Cigaban da aka samu a hukumar hana barace-barace da gararambar ƙananan yara a titunan jihar Kano. Haka kuma da samar dokar da hukumar za ta yi...