

Kazalika majalisar ta nemi gwamnati da ta samar da hanyar da ta samu daga kumurya zuwa garin Wudil don bunkasa harkokin noma a yankin. A yayi...
jarman Kano Hakimin Gundumar Mariri ya bukaci Hakimai da masu unguwani da su tsaya tsayin daka wajan ganin sun gudanar da ayyukan su cikin gaskiya da...
Gwamnatin jihar Jigawa ta Kaddamar da fara aikin Hanya me tsawon Kilo mita 30 da ake sa ran aikin zai lakume kimanin Naira Biliyan 7. Gwamnan...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci taron farfaɗo da tarihi da al’adun Hausawa da ake gudanarwa a Kano, wanda ya samu halartar manyan...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA ta ce adadin waɗanda suka rasu a sanadiyar fashewar tankar man fetur a babban titin Bida zuwa Agaie...
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa Turanci da Lissafi sun ci gaba da zama dole a O’Level Wannan na cikin wata sanarwa da Daraktar...
Ƙunguyar kwallon ƙafa ta Barau FC ta ƙayyade adadin mutanen da za su shiga filin wasa na Sani Abacha dake Kano a wasanta da Kano Pillars...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da aiwatar da aikin saka na’urar Solar da kuma sayen sabbin kayayyakin aikin lafiya a Babban Asibitin Fagwalawa Cottage, Babban Asibitin...
Shalkwatar ta karyata rahotannin da ke cewa an kama sama da jami’an soja goma sha biyu bisa yunkurin juyin mulki inda ta ce rahotannin da wasu...
Mazauna yankunan Neja ta Arewa sun gudanar da taron addu’a ta musamman a filin Idin Kontagora, hedikwatar karamar hukumar Kontagora, domin neman taimakon Allah kan yawan...