Kungiyar APC Kadangaren Bakin Tulu ta bukaci shugaban Jam’iyyar a nan Kano Abdullahi Abbas da ya gaggauta sauka daga mukamin shugabancin Jam’iyyar kafin nan da ranar...
Gwamnatin jihar Kano tace zata ɗauki matakin kare aukuwar samun ambaliyar ruwa a faɗin jihar, bayan da Hukumar kula da yanayi ta ƙasa tace za a...
Fadar Shugaban Kasa ta musanta rahotannin da ke yawo cewa an sauke Sanata George Akume daga mukaminsa na Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF). A wata sanarwa da...
Rikici ya barke a wani taron jiga-jigan jam’iyyar APC na yankin Arewa maso Gabas da aka gudanar a yau Lahadi a jihar Gombe, bayan da mataimakin...
Gwamnatin jihar Kano ta bai wa al’ummar Unguwannin Tal’udu da Sani Mainagge da Kabuga waɗanda aikin Gadar Sama ya shafi gidajensu wa’adin fara kwashe kayansu domin...
Rundinar yan sandan Kano ta bada Umarnin farauto mata yan Daba a duk inda suke a fadin Jihar nan. Kwamishinan Yan sandan Kano Cp Ibrahim...
Rundunar ‘yan sandan Kasar nan ta ce ta yi nasarar kuɓutar da mutum 73 da aka yi garkuwa da su tare da kama wasu 175 da...
Kungiyar lauyoyin ta kasa reshen jihar Kano, ta nuna damuwa kan yadda ake samun karuwar laifukan take hakkin dan Adam tare da yin kira da a...
Hukumar ƙididdiga ta Kasa , NBS ta ce kuɗin da Najeriya ke kashewa wajen shigo da man fetur daga ƙasashen waje ya ragu da fiye da...
Gwamnatin Jihar Kano zata dauki matakan doka kan masu gini ko zuba Shara a magudanar ruwa dake jawo ambaliyar a birni da wajen Jihar. Kwamishinan ma’aikatar...