Majalisar dokokin Kano ta yi dokar cin tarar naira dubu 25 ga duk wanda aka kama da tofar da yawu, majina, yin bahaya ko zubar da...
Gwamnatin jihar kano ta dawowa da al’ummar garin Riruwai dake ƙaramar hukumar Doguwa wata makaranta mallakin gwamnati da wani kanfanin haƙar ma’adanai ya mayar da ita...
Majalisar dokokin Kano ta bukaci gwamnati ta umarci masu kangwaye a jihar nan, da su gine shi ko su sayar domin inganta tsaro. Hakan ya biyo...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ƙara adadin kuɗin kasafin shekarar 2025 daga biliyan 549 zuwa biliyan 719, wanda hakan ya biyo bayan buƙatu da koke-koken al’umma...
Majalisar dokokin Kano tace ta amince da mutane bakwai da gwamna Abba Kabir Yusif ya aike domin tantancewa ya naɗa su a matsayin kwamishinoni Kuma ƴan...
Gwamnan jihar Kano ya sake aikewa da ƙarin sunan Kwamishina guda ɗaya cikin guda shida da aka aikewa majalisar dokokin kano a jiya Litinin. Da yake...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusif ya aikewa majalisar dokokin Kano da sunayen mutane 6 domin ta amince masa ya naɗa su a matsayin kwamishinoni a jihar...
Gwamnan jihar kano Alhaji Abba kabir Yusuf ya sanya hannu kan ƙwarya-ƙwaryar kasafin kudi da ya aike gaban majalisar Dokoki ta jihar, na Naira biliyon Casa’in...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da kwamitin mutune goma sha hudu da zasu gudanar da bincike kan yadda aka lalata dukiyar al’umma da na gwamnati da...
Hukumar tsara birane ta jihar Kano KNUPDA ta karyata labarin da ke yawo cewa ta bayar da izinin gina shaguna a jikin wata makaranta a Zawachiki....