Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar. Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da babban...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan ƙudirin dokar da ta kafa masarautu uku masu daraja ta biyu a jihar Kano. Wannan...
Gwamnatin jihar Kano ta yi alƙawarin kammala aikin gyara dukkannin Makarantun fasaha dana horar da sana’o’in dogaro da kai da aka samar da su a shekarar...
Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da jawabi ga ƴan ƙasar nan a safiyar gobe Lahadi. Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata tabbatar ta kai alƙalan da suke bayar da Court order ga hukumar kula da zirga-zirgar ababan hawa Karota, kan kama...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da bayar da kuɗin garatuti kashi na biyu ga tsaffin ma’aikatan da suka kammaka aikin su 4000 domin zuwa su gudanar...
Shugaban hukumar kula da makarantun sakandire watau Dr Kabir Ado Zakirai ya bayyana cewa tantance malaman makarantu sakandire da gwamnatin jihar Kano ta bullo da shi...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf yayi kira ga jami’an tsaro da su gaggauta kawo ƙarshen faɗan daba a faɗin jihar, da kuma kira ga...
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci kwamishinan ƴan sanda da ya fitar da Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero daga gidan Sarki na Nasarawa cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana damuwarta kan matakin da kwamishinan ƴan sandan jihar ya dauka, wanda ake zarginsa da kin bin umarnin gwamna, musamman dangane da...