

Shugaban Majalisar Wakilan Najeriya Tajudeen Abbas, ya bayyana irin sauye-sauyen da Shugaba Bola Tinubu, ya samar domin ci gaban al’umma tun bayan lokacin da aka rantsar...
Majalisar Dokokin Jahar Kaduna ta mayar da rahotanin kwamatocin majalisar biyu ga ‘yan kwamatin domin sake gyara akan su kafin a amince dasu. Majalisar a zamanta...
Majalisar kolin shari’a ta kasa reshen jihar Kaduna ta yi Allah-wadai da kalaman Rabaran Matthew Hassan Kukah, wanda yace aiwatar da dokar Shari’ar Musulunci a arewacin...
An rufe dukkan kotunan jihar Kaduna a ranar Litinin bayan kungiyar ma’aikatan shari’a ta Najeriya (JUSUN) ta fara yajin aiki na sai baba-ta-gani domin neman aiwatar...
Hukumar kula da zirga zirgan jirgen kasa ta kasar nan, ta ce, ta kammala gyare-gyare layin dogon Abuja- zuwa Kaduna. A cikin sanarwar da mai magana...
Ma’aikatar aikin gona ta tarayya ta bukaci manoma a kasar nan su rungumi sabbin dabarun noman zamani domin bunkasa samar da abinci a kasar nan. Ministan...
Kungiyar Dattawan Arewacin kasar nan, sun yi Allah wadai da kalubalen tsaro da ya ke addabar yankin, inda suka yi kira da a dauki kwararan matakai...
Gwamnan jahar kaduna Malam Uba Sani yace jahar ta ginu ne akan zaman lafiya da tabbatar da adalci a kasar nan dama nahiyar Afrika . Gwamnan...
Masu Bukata ta musamman zasu sami kulawa ta musamman wajen rijistan katin zabe- INEC Hukumar zabe ta kasa ta ce masu bukata ta musamman, mata...
Alummar da ke amfani da babbar hanyar da ke a Nnamdi Azikiwe Bypass a nan tsakiyar garin Kaduna, na ci gaba da kokawa, kan jinkirin da...