Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Babu malamin da zai zauna jarrabawar cancanta – NUT

Published

on

Ƙungiyar malamai ta ƙasa reshen jihar Kaduna ta ce, babu wani malami a makarantar Firamare da zai zauna jarabawar cancantar da gwamnatin jihar ta shiryawa.

Ƙungiyar ta bayyana hakan ne a cikin sanarwar da ta fitar a ƙarshen wani taron gaggawa na majalisar zartarwar ƙungiyar da aka gudanar.

A cikin sanarwar, wadda shugaban ƙungiyar Ibrahim Ɗalhatu da mataimakin babban sakatare Adamu Ango suka sanyawa hannu, ta bayyana cewa kamata yayi a fara shigar da kuɗaɗen da za a yi aikin horar da malaman.

Idan za a iya tunawa a watan Janairun 2018, gwamnatin jihar ta sallami kimanin malamai dubu 22 saboda faɗuwa jarabawar cancanta da aka gudanar a shekarar 2017.

 

 

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!