Tattaunawa da Shugabannin Kwamitin riƙo na Gamayyar Ƙungiyoyin Tsofaffin Ɗaliban Makarantun Sakandire dake Jihar Kano, Malam Muhammad Idris da Dakta Muhammad Abdu.
Gamayyar kungiyoyin da suka haɗu domin magance matsalolin Ilimi a makarantun Sakandare.
You must be logged in to post a comment Login