Matsalolin ƴan fansho a jihar Kano da kuma jin me mahukunta ke yi a kan lamarin daga ɓangaren gwamnati?
Baƙinmu sun haɗa da PPS Usman Bala wanda shi ne shugaban ma’aikata na fadar gwamnatin jihar Kano da kuma Comrade Kabir Ado Minjibir shugaban ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC reshen jihar Kano.
You must be logged in to post a comment Login