Connect with us

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi: Yadda kwamitin bincike kan gine-ginen da aka yisu ba bisa ƙa’ida ba a Kano ke aiki

Published

on

Barka da Hantsi: Yadda kwamitin bincike kan gine-ginen da aka yisu ba bisa ƙa'ida ba a  Kano ke aiki

A cikin shirin na wannan ranar an tattauna ne kan yadda kwamitin bincike da gano gine-ginen da aka yi su ba bisa ƙa’ida ba a birnin Kano ke gudanar da aikinsa da kuma ƙalubalen gamuwa da shafaffu da mai.

Baƙon shi ne shugaban kwamitin wato Hon. Baffa Babba Ɗan’Agundi, wanda karo guda shi ne MD na hukumar KAROTA.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!