Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi: Yadda sabon kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa don inganta wutar lantarki ke aiki

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan yadda tsarin aiki zai kasance ƙarƙashin sabon kwamitin da gwamnatin jihar Kano ta kafa domin inganta wutar lantarki.

Hakan ya biyo bayan samun ƙaruwar yawan wutar da kuma tsaiko na rashin samun hanyoyin kawota ƙananan tashoshin rarraba wutar a ƙwaryar birni.

Baƙin sun haɗa da Injiniya Rabi’u Sulaiman Bichi mataimakin shugaban kwamitin da kuma Injiniya M.K. Bello jami’i daga Kamfanin sarrafa lantarki na TCN.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!