Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Bude kotun daukaka kara a Kano zai bunkasa harkokin shari’a- Barrister Abdul Fagge

Published

on

Shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano Barrister Abdul Adamu Fagge ya bayyana cewar kaddamar da kotun daukaka kara a jIhar Kano zai kawo cigaba sosai  a fannin Sharia har  da bangaren tattalin arziki.

Barrister Abdul fagge ya bayyana hakan ne a Shelkwatar kungiyar lauyoyi ta Kano cikin tattaunawar su da wakilin mu Yusuf Nadabo Ismail

Barrister Fagge ya kara da cewa yanzu an daina zuwa Jihar Kaduna don daukaka kara hakan sauki ne sosai ga ‘yan Sharia da lauloyi sannan mutane za su dinga zuwa Kano daga jigawa domin daukaka kara ta wani fuskar ma har bunkasa tattalin arziki zai yi.

Shugaban kungiyar lauyoyin ya kuma bayyana cewar wasu mutanen dake son daukaka kara,  nesa ta zo kusa.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!