Freedom Radio Nigeria

Kalubale

‘Yan Nijeriya sun shiga rudani kan ranar daina amfani da tsoffin kudi

A gobe juma’a ne wa’adin daina amfani da tsoffin takardun kudi zai cika bayan da babban bankin kasa CBN ya...

 • Bidiyo2 years ago

  Shirin Kalubale 13-12-2021

 • Bidiyo2 years ago

  Shirin Kalubale 29-11-2021

  A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan alkawarin da shugaba Buhari yayi na aminewa da rabawa mata rishon girki domin saukaka masu wajen...

 • Bidiyo2 years ago

  Shirin Kalubale 22-11-2021

  Shirin na wannan ranar, ya dora ne kan tattaunawar makon da ya gabata wato tabarbarewar harkar ilimi a Najeriya.

 • Bidiyo2 years ago

  Kalubale: Tattaunawa kan tabarbarewar ilimi daga matakin farko a Najeriya

 • Bidiyo2 years ago

  Tattaunawa kan mata a fannin kasuwanci

 • Bidiyo2 years ago

  Kalubale: Shirin na wannan makon ya mayar da hankali ne kan alfanun kafar Internet

  Shirin ya karbi bakuncin Malama Harira Abdulrahman Wakili daga cibiyar fasahar sadarwa da bunkasa cigaban al’umma wato CITAD, inda suka tattauna kan shafukan sada zumunta.

 • Bidiyo3 years ago

  Shirin Kalubale 11-10-2021

  Shirin na wannan makon ya yi duba ne kan matsalolin tsaro da ake cigaba da fuskanta a Najeriya tare da hanyoyin da ya kamata a bi...

error: Content is protected !!