Mai Martaba Sarkin Hadejia kuma shugaban majalisar Sarakunan jihar Jigawa Alhaji Adamu Abubakar Maje, ya ce, ya kamata al’umma da...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, za ta kashe Ɓeraye a karamar hukumar Garun Malam domin dakile yaduwar cutar zazzaɓin Lassa. Kwamishinan Lafiya na jihar Dakta Abubakar...
Wani likita a nan Kano ya shawarci al’umma da su rika shanruwa a kalla lita uku a rana domin kiyaye kansu daga kamuwa da cutar tsakuwar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce daga karshen watan Maris mai kamawa za ta fara hukunta duk wani jami’in lafiyar da aka samu bai sanya kayansa na...
Wata kwararriyar likitar mata a asibiti Amiu Kano Dakta Zainab Datti Ahmad ta ce, rashin tsaftace jiki lokacin al’ada ga Yaya Mata shi ne ke haifar...
Hukumar gudanarwar asibitin ƙwararru na Murtala Muhammad da ke Kano, ta ce, adadin mutanen da suka rasu sakamakon kona wasu masallata a karamar hukumar Gezawa ya...
Asusun kula da ƙananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce, ƙarfafa rigakafi na yau da kullum zai kawar da cutar shan inna da cututtuka...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya sha alwashin ganin an inganta fannin kiwon lafiyar al’umma a fadin jihar. Sarkin ya bayyana haka ne...
Likitoci a kasar Kenya, sun tsunduma yajin aiki na tsawon mako guda sakamakon jinkirin da gwamnatin kasar ta yi na tura likitoci masu neman sanin makamar...
Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano ta ce, za ta yiwa mutane miliyan ɗaya da dubu ɗari Biyar allurar rigakafin cutar Mashako da aka fi sani da...