Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sammacin gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, sakamakon ci gaba da kashe-kashen ‘yan bindiga da ke gudana a jihar. Da...
Da karfe 11 na safiyar wannan rana ta Laraba ne aka yi jama’izar mutane 18 da ‘yan bindiga suka halaka a karamar hukumar Batsari ta jihar...
Gamayar Kungiyoyin kula da jiragen sama ta kasa sun tsunduma yajin aiki a yau, sakamakon shagulatin bangaro da ma’aikatar kula da jiragen sama ta yi kan...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce tana binciken gwamnan jihar Imo mai barin gado Rochas Okorocha da kuma wasu manya kusoshin...
Wata sanarwa Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya nada Kyaftin Rabiu Hamisu Yadudu a matsayin shugaban hukumar kula da filayen jiragena sama ta kasa,FAAN. da mukaddashin darakta...
Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci taron majalisar zartaswa a fadar shugabacin kasa ta Villa da ke Abuja. An dai fara gudanar da taron...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC da wasu kungiyoyin kishin al’umma sun shawarci gwamnatin tarayya da ta jinkirta batun bai wa jihohi Kason karshe na kudaden Paris...
natin tarayya ta kara alawus din wata-wata na masu yiwa kasa hidima zuwa dubu talatin. Ministar kudi Zainab Ahmed ce ta bayyana haka yayin taron manema...
Gwamnatin tarayya ta gargadi tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar da jam’iyyar sa ta PDP da su daina kada gangar yaki. Ministan yada labarai da...
Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa da ci gaban al’umma, CITAD ta yi kira ga fasinjojin jirgin sama da su rinka isa filin jirgin sama kan lokaci don...