Fannin ma a yau ya dora ne kan ci gaban tarihin tsohon Sarkin Kano kuma Gwamnan Babban Bankin kasa CBN, Malam Muhammadu Sanusi II.
Fannin a wannan ranar, ya yi duba ne kan taron kungiyar matan shugabannin Afirka inda suka zabi Aisha Muhammad Buhari a matsayin shugabar kungiyar na tsawon...
Fannin a yau ya duba tarihin rayuwar marigayi Sarki na tara a daular masarautar Mali Kanku Musa Mansa.
An haifi Anna Nzinga a shekara ta 1583 a Ndongo wadda ita ce kasar Angola a yanzu, sunan mahaifinta Ngola Kilombo Kia Kasenda, wanda shi ne...
Fannin a yau ya ∂orane kan cigaban tarihin marigayiya saurauniya Amina ta birnin Zazzau.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da bai wa gidajen Redio da Talabijin guda 159 lasisi, don fara aiki a ƙasar nan. Shugaban hukumar kula da...