

Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar kafa Rundunar tsaro mallakin gwamnatin jihar nan, bayan daukar tsawon lokaci ana dambarwa a majalisar kan sadarar dokar da...
Majalisar dokokin Kano tayi All.. wadai da kalaman shugaban jami’ar Bayero Farfesa Sagir Adamu Abbas, wanda yace jami’ar ba zata saurara ba wajen daukar matakan rushe...
Majalisar dokokin Kano ta yi dokar cin tarar naira dubu 25 ga duk wanda aka kama da tofar da yawu, majina, yin bahaya ko zubar da...
Gwamnatin jihar kano ta dawowa da al’ummar garin Riruwai dake ƙaramar hukumar Doguwa wata makaranta mallakin gwamnati da wani kanfanin haƙar ma’adanai ya mayar da ita...
Masana ilimin muhalli da zamantakewar dan Adan sun ce samar da tsaftataccen ruwa ga al’umma zai rage yawan cutuka da ake samu. Dakta Musa Abdullahi Sufi...
Majalisar dokokin Kano ta bukaci gwamnati ta umarci masu kangwaye a jihar nan, da su gine shi ko su sayar domin inganta tsaro. Hakan ya biyo...
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano Kwamred Ibrahim Abdullahi Waiya ya ce, “Zan Jagoranci yiwa Hon. Ali Sani Madakin Gini kiranye daga Majalisar Tarayya, domin al’ummar...
Wasu daga cikin tsofaffun daliban sakandaren Gwale Goba, sun samar da tallafin Littattafai guda dubu daya da dari Tara. Mutanan da suka samar da littattafan sun...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin farfado da masana’antu da ke fama da matsalolin neman durkushewa ta hanyar tallafa wa masna’antun da ake da su tare...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci dukkan wanda hukuncin da kotun daukaka kara ya shafa kan masarautun jihar da ya tabbatar da ya yi biyayya ga umarnin...