

Cibiyar dake bincike kan harkokin Noma a kasashe masu Zafi a jami’ar Bayero wato Center For Dry Land Agriculture ta ce duk mutumin da ya samu...
Gamayyar kungiyoyin masu bukata ta musamman a Kano sun nesanta kansu daga cikin mutanan dake yunkurin shirya zanga-zanga kan jinkirin da aka samu na samar da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ƙara adadin kuɗin kasafin shekarar 2025 daga biliyan 549 zuwa biliyan 719, wanda hakan ya biyo bayan buƙatu da koke-koken al’umma...
Kungiyar tsofaffun Daliban makarantar Sakandaren Gwale wato Goba, Aji na Alif 1994 ta bukaci kungiyoyin Dalibai da su rinka yin wani abu da zai ciyar da...
Wazirin Dutse Alhaji Bashir Dalhatu ya ce, dole sai Iyaye sun taimakawa Ilimin Yayan su idan har ana san samun ci gaban Ilimi yadda ya kamata...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano PCACC, ta sha alwashin yin yaki da masu aikata dabi’un cin hanci da rashawa har ma...
Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar Laraba 25 da Kuma Alhamis 26 ga watan da muke ciki na Disamba a matsayin ranakun hutun bukukuwan Kirsimeti. Haka zalika...
Majalisar dokokin Kano ta yi watsi da rahoton da kwamitinta na harkokin addinai ya gabatar kan sunayen mutanen da Gwamna Abba Kabir Yusif ya tura mata...
Gwamnatin tarayya, ta musanta cewa, turmutsutsun da yayi sanadiyyar hallaka mutane da kuma raunata wasu da dama na da alaka da salon mulkin shugaba Bola Ahmed...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, ta ce, mutanen da suka rasa ransu a turmutsutsun da aka samu a jihar Anambra da birnin tarayya Abuja ya kai mutum...