

Allah ya yiwa shahararriyar Jaruma a masana’antar shirya Fina-Finai ta Kennywood Hajiya Saratu Gidado da akafi Sani da suna Daso rasuwa. Ta rasu a yau Talata...
A ƙoƙarin sa na ciyar da jihar kano gaba Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sake naɗa manya masu bashi shawara na musamman domin tallafa mai a...
Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar KAROTA, za ta baza jami’anta guda 1,500 domin sanya ido a shagulgulan bikin Sallah. Hukumar ta bayyana...
Gwamnatin jihar Kano ta umarci duk wani wanda yasan ya fara gini ko yanka gonaki da suke mallakin gwamnati a ƙaramar hukumar Dawakin Tofa ya dakata...
Babbar kotu a Ikeja da ke birnin Lagos, ta bayar da umarnin ci gaba da tsare tsohon gwamnan babban bankin Nijeriya CBN, Godwin Emefiele. Kotun, ta...
Ana zargin wani matashi da kashe kannensa mata guda biyu a unguwar Hausawa da ke Mandawari a yankin karamar hukumar Gwale a jihar Kano. Shaidun gani...
Allah ya yi wa ɗan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar ƙananan hukumomin Ɓagwai da Shanono rasuwa. Da safiyar yau Lahadi ne aka gudanar da jana’izar...
Hukumar kula da yanayi ta Nijeriya NiMET, ta bayyana cewa, akwai yiyuwar mazauna birnin tarayya Abuja da Kano da kuma sauran jihohin Arewa da dama su...
Wannan sabon tambarin Jam’iyya da akayiwa take da bunkasa ilimi domin aiwatar da shi a faɗin ƙasar nan, shugabancin jam’iyyar NNPP na ƙasa ya ƙaddamar da...
Babbar kotu tarayya da ke birnin Ikko, ta sanya ranar 9 ga watannan da muke ciki a matsayin ranar da za ta yanke wa Idris Olanrewaju...