

Ƙunguyar kwallon ƙafa ta Barau FC ta ƙayyade adadin mutanen da za su shiga filin wasa na Sani Abacha dake Kano a wasanta da Kano Pillars...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da aiwatar da aikin saka na’urar Solar da kuma sayen sabbin kayayyakin aikin lafiya a Babban Asibitin Fagwalawa Cottage, Babban Asibitin...
Shalkwatar ta karyata rahotannin da ke cewa an kama sama da jami’an soja goma sha biyu bisa yunkurin juyin mulki inda ta ce rahotannin da wasu...
Mazauna yankunan Neja ta Arewa sun gudanar da taron addu’a ta musamman a filin Idin Kontagora, hedikwatar karamar hukumar Kontagora, domin neman taimakon Allah kan yawan...
Wasu ƴanbindiga sun kai wani sabon hari a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna a arewacin duk da sulhun da aka yi a yankin. Ƴanbindigar sun...
Kakakin rundinar CSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya shaida hakan a wata sanarwa da ya sanya a shafinsa na Facebook, ya ce, an kama mutanen da...
Hukumar Jin dadin Alhazai ta Najeriya NAHCON, ta bayyana damuwa kan matakin da hukumomin Saudiyya suka ɗauka na rage wa ƙasar wani kaso mai yawa na...
Babban bankin Najeriya CBN, ya sanya hannu kan takardar yarjejeniyar yin aiki tare da takwaransa na kasar Angola domin samar da ci gaba a tsakanin manyan...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce tattaunawar da ya yi da shugaban Rasha Vladimir Putin ta waya ta yi amfani sosai, a ci gaba da ƙokarin...
Hukumar kula da harkokin ruwa ta ƙasa, NiHSA, ta sanya jihohin Bayelsa, Kogi, Anambra, Delta da wasu jihohi a cikin matakin gargadin gaggawa saboda yiwuwar ambaliyar...