

Kungiyar masu kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najriya ta zargi Hukumar kula da filayen jiragen sama ta FAAN, da karya dokokin ƙungiyar ma’aikata, tare da...
Rundunar Battaliyan Sojoji na 8 Division a kasar nan sun kashe shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Kallamu, a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto kamar...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta tsare tsohon Ministan Shari’ar kasar nan , Abubakar Malami, saboda gaza cika sharuddan Beli da...
A yau ne dokar hana yara amfani da shafukan sada zumunta ta fara aiki a Austiraliya. Firaministan ƙasar Anthony Albanese, ya bayyana dokar a...
Gwamnatin jihar Borno ta sha alwashin inganta tsaro tare da bada kariya ga al’ummar jihar a wani mataki na kara farfado da walwalar jama’a na harkokin...
Yayin da ake gudanar da bikin ranar yaki da cin hanci da rashawa ta duniya a yau Talata, gwamnatin jihar Kano, ta sha alwashin ci gaba...
Rundunar sojin saman kasar ta bayyana cewa wani jirgin ta mai lamba C-130 da ke kan hanyar zuwa Portugal ya yi saukar gaggawa ta matakin kariya...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya gana da wasu gwamnonin jihohi shida a Fadar mulki ta Aso Villa da ke birnin tarayya Abuja. Gwamnonin da suka...
Gwamnatin Burkina Faso ta ce an tilastawa wani jirgin saman sojin saman Najeriya , da ke ɗauke da sojoji 11 sauka a ƙasar a ranar Litinin...
Sifeto janar na Yan Sandan Najeiya Kayode Egbetokun, ya ce, babu wata hukuma a fadin Najeriya da ke fuskantar mummunan tasiri daga labaran karya kamar ta...