

Shugaban kasa Bola Tinubu ya bai wa ƴan wasan tawagar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Super Falcons tukwicin kuɗi har kimanin Dala 100,000 ga kowacce ‘yar wasa....
Kungiyar lauyoyi NBA reshen Ungogo, ta yaba wa gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, bisa kafa kwamitin bincike domin bincika zargin da ake yi wa kwamishina...
Jam’iyyar SDP ta kori tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufai, inda ta bayyana cewa ba zai iya shiga jam’iyyar ba a kowane matsayi na tsawon shekaru...
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya kai ziyarar jaje karamar hukumar Lamurde biyo bayan wani rikici da ya barke a tsakanin al’ummar garin. Rikicin...
Tsohon gwamnan jihar Gombe kuma Sanata mai wakiltar Gombe ta Arewa, Ibrahim Dankwambo, ya ce, har yanzu tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abububakar, dan jam’iyyar PDP...
Hukumar lura da yanayi ta kasa NiMet, ta ce za’a samu saukar ruwan sama da tsawa na kwanaki uku daga yau Litinin zuwa Laraba a sassan...
Jam’iyyar NNPP ta ce, bai kamata shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya mayar da hankali wajen sauraren dan takarar Jam’iyyar a zaben da ya gabata na...
Rundunar ’Yan Sandan Kano ta cafke wani riƙaƙƙen ɗan daba da ake nema ruwa a jallo, mai suna Mu’azu Barga, bisa zargin aikata fashi da makami...
Shirin daƙile matsalar ƙafar Ruwa da matsalolin sauyin yanayi musamman a wuraren tsandauri ACReSAL na Kano, ya yi watsi da wani faifan bidiyo da ya karaɗa...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan zargin kwamishinan sufuri na jihar Alhaji Ibrahim Namadi, kan badaƙalar...