Freedom Radio Nigeria
Tattaunawa kai tsaye da Nasir Salisu Zango ta manhajar TalkSay.
Ku shigo ku faɗa mana abin da yake ci muku tuwo a ƙwarya a yankunanku.
Zauren TalkSay 03-10-2021, shiri na musamman kan yadda manhajar TalkSay ke aiki.