

Majalisar dokokin jihar Kano, ta yaba da yadda ake gudanar da aikin gina sansanin ƴan wasan ƙungiuar Kano Pillars da...
Magoya baya da marubuta Labaran wasanni a nan Kano sun fara tsokaci tare da kira ga gwamnatin jihar Kano da ta yi abinda ya dace kan...
Kungiyar Marubuta labaran wasanni ta Najeriya SWAN reshen jihar Kano, ta karrama dan wasan motsa jiki na Gymnastics Kamalu Sani da ya wakilci jihar Kano tare...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta ce zata dauka kara, kan hukuncin da kwamitin shirya gasar cin kofin Firimiya ta Najeriya NPFL ya dauka a...
Ana dakon matakin da kungiyar manema labaran wasanni ta Najeriya SWAN reshen jihar Kano za ta ɗauka kan matakin hana ‘yan jarida mambobin ta shiga daukar...
Hukumar wasanni ta kasa NSC, ta tabbatar da cewar ‘yan wasa da masu horar da su 6,382 suka halarci gasar matasa ta kasa karo ta 9...
Kungiyar kwallon kafa ta Barau FC ta koka bisa abinda ta kira yi mata kafar Ungulu dangane da basu damar buga wasannin su na kakar firimiyar...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bai wa ƴan wasan tawagar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Super Falcons tukwicin kuɗi har kimanin Dala 100,000 ga kowacce ‘yar wasa....
Mai martaba sarkin kano Khalifa Muhammadu Sunusi II, ya yaba da irin kokarin da hukumar Wasani ta jihar Kano ta ke yi wajen samar da wassanin...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sauya sunan kwalejin horas da matasa harkokin wasanni zuwa sunayen tawagar ‘yan wasan Kano 22 da suka rasu a kan...