Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Fadar shugaban kasa ta ce babu wasu da sake hana ruwa gudu a gwamnatin Buhari

Published

on

Fadar shugaban kasa ta ce babu wasu da suke hana ruwa gudu a gwamnaitin shugaban kasa Muhammadu Buhari sai dai ‘yan Najeriya fiye da miliyan dari 200 ne ke tafiyar da gwamnati mai ci.

Mai taimakawa shugaban kasa shawara na mussaman kan kafafan yada labarai Malam Garba Shehu ya bayyana hakan cikin wata  sanarwar da ya fitar cewa talawan kasar nan ne ke tafiyar da al’amuran kasar nan ba wasu tsirarun mutane ba kamar yadda wasu ke zargi ba.

Da yake maida martani kan ikirarin da uwargidan Shugaban kasa  Aisha Buhari ta yi cewa akwai wasu mutum biyu dake hana ruwa gudu a gwamnatin shugaban Muhammadu Buhari, wanda kuma jam’iyyun adawa ke ta tofa albarkacin bakin s a kafafan sada zumunta wajen yakin neman zabe, in dai da kyakyawan manufa ne, toh babu shaka  gwamnati mai ci zata yi maraba da wannan sukar.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!