Connect with us

ilimi

Ganduje ya ƙarawa ma’aikata 187 girma tare da sauke 18

Published

on

Gwamantin jihar Kano, ta yiwa ma’aikata sama da 187 ƙarin girma tare da sauke 18 daga cikin su.

Shugaban ma’aikata na jihar Kano Injiniya Bello Muhammad Ƙiru ne a bayyana hakan a ranar Alhamis.

Matakin ya biyo bayan kammala ziyarar duba ma’aikatan da aka yiwa ƙarin girman.

Ƙiru yace, daga cikin wanda shekarun kammala aikin na su ya cika, akwai ƙananan ma’aikata da kuma manya wanda wa’adain shekarun aiki na 35 ya cika.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!