Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Karfe 3 kotin koli zata ayyana zaben Gwamnan Bauchi da Filato

Published

on

Babbar kotun koli ta ayyana bayyana sakamakon zaben jihar Filato da Bauchi da misalin karfe uku na ranar yau Litinin a matsayin lokacin da za ta bayyana sakamon wanda ya lashe zaben gwamana tsakanin na jihar Filatu wato Simon Lalong da kuma na jihar Bauchi Bala Mohammad.

Kotun da ke zamanta a karkashin mutane bakwai wadanda suka hadar da Justice Olukayode Ariwoola da Dattijo Mohammad da Amina Augie da Paul Galumje da Amiru Sanusi da kuma Uwani Abba-Aji.

A wata sanarwa da sa hannun babban mai baiwa gwamnan Bauchi shawara akan harkokin sadarwa Muktar Gidado, ya musanta rade-raden wasu da suke cewa gwamna  na birnin London dangane da lafiyarsa.

Gwamnan dai bai samu damar hallarta kotun ba a makon da ya wuce inda ya je birnin London domin karbar nagani.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!