Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisar Sarakuna : Ganduje ya maida martani kan umarnin kotu

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta mayar da martani game da umarnin babbar kotun jihar Kano na dakatar da kaddamar da majalisar sarakunan jihar .

A wata sanarwa da kwamishinan yada labarai kwamared Muhammad Garba ya sakawa hannu tace umarnin babbar kotun ta jihar Kano bai shafi masarautun jihar Kano ba.

Yace farfaganda ce kawai wasu suke yadawa wanda mafi yawancin su basa kaunar kirkirar masarautun.

Kotu ta dakatar da gwamnatin Kano daga aiwatar da sabuwar majalisar sarakuna

Gwamna Ganduje ya nada Sarkin Kano Muhammad Sunusi shugaban majalisar Sarakunan Jihar Kano

Sarkin karaye ya rantsar da majalisar masarautar sa

Sanarwar ta Kwamishina Muhammad Garba ta tabbatar da cewa hukuncin da kotu zata yanke nan gaba zai yiwa gwamnati dadi domin ta bi kaida wajen kafa sababbin masarutun na jihar Kano.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!