Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Manufofin inganta harkokin sufuri da gwamnatin Kano ta fito da su

Published

on

Manufofin inganta harkokin sufuri da gwamnatin Kano ta fito da su

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan manufofin inganta harkokin sufuri da gwamnatin jihar Kano ta fito da su domin sauƙaƙawa al’umma zirga-zirga.

Da kuma yadda za a tunkari aiki da manyan motocin Bus-Bus da aka ƙaddamar a makon jiya.

Baƙonmu shi ne Honourable Alhaji Sale Kausani, sabon Kwamishinan ma’aikatar al’amuran sufuri a gwamnatin jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!