Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Masu Digiri na uku (Phd) na neman aikin Malaman Sakandire a Jihar Kaduna

Published

on

Masu digiri na Phd da digiri na biyu na daga cikin mutanan dake neman aikin malaman makaranta a jihar Kaduna.

Shugaban hukumar kula da makarantun sakandire ta jihar Kaduna Mary Ambi ce ta bayyana hakan ga manema labarai a jihar Kaduna.

Mrs Mary Ambi ta kara da cewa a cikin mutane dubu goma sha hudu ne suke neman aikin na malaman makarantun sakandire duk da cewa mutum dubu bakwai da dari shida ne kacal za’a dauka.

Gwamnatin jahar Kaduna ta bukaci a kau da Almajiranci

Gwamnatin Kaduna zata baiwa daliban sakandire ilimi kyauta

Madam Ambi ta kara da cewa fiye da mutum dubu sha hudu ne aka gayyata domin tattaunawa da su wacce aka kammala a watan Disambar bara.

Tace masu neman aikin sun yi bajinta lokacin yi musu gwajin amma zasu dauki wadanda suka yi nasara waccce take daidai da tsarin hukumar yiwa malamai rijista ta kasa (TCN)

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!