Gwamnatin jihar kano ta umarci masu gudanar da sana’ar gwangwan a da su dakatar da sayo kayayyakin daga yankin Arewa...
Gwamnatin tarayya ta sanya ranar 1 ga watan Agustan bana a matsayin wa’adin fara bayar da tsattsauran hukunci ga baki ‘yan kasashen waje da suka wuce...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, tare da tsohon Shugaban jam’iyyar APC Dakta Abdullahi Umar Ganduje, sun sauka a birnin Madina, domin halartar jana’izar, Alhaji...
Kungiyar tuntuba ta Dattawan Arewa ACF, ta bayyana rasuwar Alhaji Aminu Dantata, a matsayin babban rashi ga mutanen Arewa da ma Najeriya baki daya. Wata...
Gwamnatin jihar Kano tace zata ɗauki matakin kare aukuwar samun ambaliyar ruwa a faɗin jihar, bayan da Hukumar kula da yanayi ta ƙasa tace za a...
Fadar Shugaban Kasa ta musanta rahotannin da ke yawo cewa an sauke Sanata George Akume daga mukaminsa na Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF). A wata sanarwa da...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta musanta zarge-zargen da ake yada wa na cewa ana hada baki da jami’an tsaro wajen aikata magudin zabe. Babban Sufeton...
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya jagoranci buɗe sabon gidan ruwan da Gwamnan jihar Sokoto, Ahmad Aliyu, ya samar a garin Dambuwa da ke cikin...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya umurci daukacin shugabannin tsaro da su gaggauta kamo wadanda ake zargi da kai harin da ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutane...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci a sauya kundin tsarin mulkin Najeriya da nufin bai wa jihohi damar kafa ‘yan sanda duba da yadda matsalolin...