Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Ministan cikin gida ya gana da shugabannin jami’an tsaro don magance rikicin makiyaya a jihar Filato

Published

on

Ministan cikin gida Janal Abdulrahman Dambazau mai ritaya ya gana da shugabannin jami’an tsaro sakamakon rikicin da ya kunno kai a jihar Filato na kashe makiyaya.

Dambazau ya bayyana haka ne ga manema labarai kammala taron inda ya nuna damuwar sa matuka gamida tashin hankalin.

Dambazau ya kara da cewa rikicin jihar Benue na bukatar a hada hannun don kawo karshen.

Taron dai ya samu hallaratar Hukumar shige da fice da rundunar ‘Yansanda  kasa da hukumar tsaro ta Civil Defence da hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi da Rundunar Tsaro na farin kaya da takwarasa na liken asiri da hukumar  fasa kauri ta kasa da kuma hukumar ci gaban al’umma na majalisar Dinkin Duniya.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!