Hukumar yaki da cutar tarin fuka da kuturta da kuma gymbon ciki ta kasa a Nijeriya ta ce kuturta cuta...
Ma’aikatar lafiya a jihar Kano ta ce zuwa yanzu ta samu nasarar dakile bazuwar cutar nan mai saurin halaka mutane ta Mashako wato Diphtheria a jihar,...
Wani kwarraren likita a bangaren kula da lafiyar iyali dake asibitin kashi na Dala dake a Jihar Kano, ya bayyana cewar ‘cutar fargaba na daya daga...
. Sannu a hankali dai sabuwar cutar ta Mashako wato “Diphtheria” a turance na ci gaba da bazuwa a sassa daban daban na jihar Kano. Inda...
Gwamnatin Nigeria ta hannun hukumar kula da lafiya a matakin farko ta kasa NPHCDA ta ce barkewar cutar Mashako a jihar Kano da sauran jihohin kasar...
Cutar sarkewar numfashi da ta bulla a Kano ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 25. Rahotanni sun nuna cewa, cutar mai suna “diphtheria” wadda aka fassarata da...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce kashi 31 cikin dari na mutanen da zazzabin cizon sauro wato maleriya ya hallaka a duniya a bara yan...
Hukumomin lafiyar abinci da muhalli na duniya sun fitar da wani shirin haɗin gwiwa don tunkarar duk wata annoba da ke barazana ga mutane da dabbobi....
Wata sanarwa da shugaban kungiyar likitocin dake kula da masu cutar tabin hankali a kasar Taiwo Obindo ya fitar ta nuna cewa, yanzu haka sama da...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da ɓullar cutar amai da gudawa a birnin Kano. Babban jami’in kula da cututtuka masu yaɗuwa na ma’aikatar Sulaiman...