

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano, KANSEIC, ta sanya Naira miliyan 10, a matsayin kudin tsayawa takarar shugabancin ƙaramar hukuma, yayin da kowane mai...
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da tallafin kayan abinci da kuɗi ga iyalan wasu ƴan Vigilante da suka rasa ransu da wa’inda suka jikkata yayin gudanar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce duk Wanda aka kama Yana cin zarafin malaman Daji zai Kwashe shekaru 10 a gidan Yari. Haka zalika gwamnatin ta ce...
Kwamitin tabbatar da zaman lafiya na jihar Kano KPC ya bukaci al’umma dasu sanya zaman lafiyar jihar a gaba da komai. Shugaban kwamitin Ibrahim Abdu Wayya,...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kano ta ce zata gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi 44 dake faɗin jihar a ranar 30 ga watan Nuwamban...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da bayar da tallafin kayan aikin gayya ga kungiyoyi 160 dake faɗin kwaryar birnin kano domin tsaftace magudanan ruwa da suke...
Da alama ɓaraka ta kunno a tafiyar NNPP Kwankwasiyya daga yankin Kano ta kudu bayan fitar wasu kalamai na Ɗan Majalisar Tarayya na Rano, Kibiya da...
Gwamnan Kano Ya Amince Da Nada Sabon shugabancin hukumar Gudanarwa ta Kungiyar Kano Pillars FC Dangane da wa’adin da na baya ya cika a bayan nan....
Magoya bayan jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya na ci gaba da martani kan kalaman jagoransu Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso na cewar ayi amfani da kuri’a lokacin zabe don...
Babban Darakta na ayyuka na musamman ga gwamnatin Kano, AVM Ibrahim Umaru (rtd) ya yi kira ga masu hannu da shuni da su mayar da hankali...