

Gwamnatin jihar Kano ta ce zata tabbatar ta kai alƙalan da suke bayar da Court order ga hukumar kula da zirga-zirgar ababan hawa Karota, kan kama...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da bayar da kuɗin garatuti kashi na biyu ga tsaffin ma’aikatan da suka kammaka aikin su 4000 domin zuwa su gudanar...
Kungiyar Mata Lauyoyi ta Duniya FIDA ta ce, rashin sanya hannu Kan dokar Kare hakkin Kananan Yara da gwamnatocin kasar nan basuyi ba, shine yasa Yara...
Hukumar dake Kula da gidan Adana namun Daji ta Zoo dake nan Kano, ta ce za ta samarwa da dabobin dake cikin gidan Abokan zama...
Shugaban hukumar kula da makarantun sakandire watau Dr Kabir Ado Zakirai ya bayyana cewa tantance malaman makarantu sakandire da gwamnatin jihar Kano ta bullo da shi...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf yayi kira ga jami’an tsaro da su gaggauta kawo ƙarshen faɗan daba a faɗin jihar, da kuma kira ga...
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci kwamishinan ƴan sanda da ya fitar da Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero daga gidan Sarki na Nasarawa cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana damuwarta kan matakin da kwamishinan ƴan sandan jihar ya dauka, wanda ake zarginsa da kin bin umarnin gwamna, musamman dangane da...
Kwalejin addinin Musulunci da harkokin shari’a ta Aminu Kano, ta bayar da guraben tallafin karatu kyauta na mutum 10 ga ɗalibai ƴaƴan marasa karfi da masu...
Shugabancin riƙo na ƙaramar hukumar Tudun Wada ya buƙaci gwamnatin jihar Kano da tayi duba da irin halin da al’ummar yankin suke ciki na rashi ruwa...