

Kocin da ya fara ciyo wa Argentina Kofin Duniya a 1978 César Luis Menotti ya mutu yana da shekara 85, kamar yanda Hukumar Kwallon Kafa ta...
Karkashin shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Alhaji Babangida Little ya ayyana dakatar da mai horar da yan wasan kungiyar Abdu Maikaba yau. Ya bayyana...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar da ta wajabta yin gwaje-gwajen lafiya ga duk masu niyyar yin aure a faɗin jihar....
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayar da wa’adin ranar 7 ga Yuli, 2024 ga masu POS su kammala rajista da Hukumar rajistar kamfanoni ta ƙasar (CAC)....
Gwamnatin Kano zata duba yiyiwar karawa ma’aikatan shara kudin alawus domin kyautata rayuwarsu. Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin ganawa ta musamman da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya jagoranci ƙaddamar da fara aikin gadar sama da ta ƙasa da za’ayi a mahaɗar Ɗan Agundi dake ƙaramar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce matsalar ruwa sha da ake fama da ita a jihar Kano nan da ɗan ƙaramin lokaci zata zama tari a faɗin...
Shugabancin jami’ar Sa’adatu Rimi dake jihar Kano ta ce nan da shekara biyar masu zuwa za su ga yihuwar ganin ci gaba da karatun NCE a...
Shugaban hafsan sojin sama Air Vice Marshal Hasan Bala Abubakar ya yaba da irin goyon bayan da gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf...
Majalisar Dokokin Kano, ta buƙaci gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ta mayar da ragamar kula da matatar ruwa ta garin Bebeji daga ƙaramar Hukumar zuwa...