

Shalkwatar tsaron Nijeriya ta ayyana neman wasu mutane takwas ruwa a jallo wadanda ta ke zarginsu da hannu a kisan sojoji 17 a yankin Okuama na...
Shugabancin ƙaramar hukumar Birni na riƙo dake nan jihar Kano ya ce bayan karɓa wannan ƙaramar hukumar sun same ta cikin muhuyacin hali, kasancewar yadda sakatariyar...
Ƙungiyar ƴan baro dake kasuwar sabon gari anan kano sun gudanar da zanga-zangar lumana akan titin gidan Gwamnatin jihar, inda suke zargin shugabancin kasuwar da tilasta...
Hukumar Kula da Zirga-zirgar ababen hawa ta jiha Kano KAROTA, ta samu nasarar kama motoci guda hudu kirar J5 maƙare da Barasa. Shugaban Hukumar KAROTA Faisal...
Dakarun Sojojin saman Nijeriya na Operation Delta Safe sun tarwatsa wasu haramtattun wuraren tace danyen Man Fetur babisa ka’ida ba tare da gano jiragen ruwan dakon...
Gwamnatin jihar Kano ta baiwa Alhazan da suka biya kudin aikin Hajjin su a baya kyautar naira dubu dari biyar – biyar domin su sami damar...
Majalisar dokokin jihar Kano ta sanya ranar 2 ga watan gobe na Afrilu domin tantance wadanda gwamnan ya tura sunayensu domin naɗa su a matsayin Kwamishinoni...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya buƙaci majalisar dokoki da ta sahale masa domin ya ƙirƙiri sababbin ma’aikatu guda 4 domin ƙara bunƙasa ci...
Babbar kotun jahar Kano mai lamba 16 karkashin jagorancin mai sharia Sanusi Ado ma’aji, ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya akan mutumin nan dan...
Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya NAHCON, ta ce, tsadar canja Naira zuwa Dalar Amurka ce ta sanya ta kara kudin kujerar aikin Hajjin bana...