

Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da rabon kayan tallafin taki, iri, Dabbobi da injin ban ruwa na noman rani ga matan da suke yankin karkara domin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce lokacin da ta karɓi gwamnati ta sami hukumar bunƙasa noma da raya karkara ta Knarda a cikin mawuyacin halin, kasan cewar...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da manyan alkalan kotuna tara, da Khadis na kotun daukaka ƙara bisa Shawarar majalisar shari’a ta kasa...
Ofishin shugabar Matan Jam’iyyar APC ta ƙasa Mrs Mary ta nada Jamila Ado Mai Wuƙa a matsayin mashawarciya kan harkokin yaɗa labarai a yankin Arewa. Hakan...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce, bikin ranar mata ta duniya na bana ya bambanta da sauran bukukuwan da aka gudanar a shekarun baya. Kwamishiniyar jin kai...
Zamu tabbatar ruwan fanfo ya isa ko ina a faɗin Kan. Shugaban ma’aikatan jihar Kano Alh.Abdullahi Musa ya yi kira ga ma’aikatan hukumar samar da ruwa...
Shafukan sada zumunta na Facebook da Instagram sun dawo aiki bayan tsayawa na tsawon wasu sa’o’i a wasu sassan duniya. Tun da farko, mutane da dama...
Babban kwamandan Hisbah Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya koma ofishinsa domin ci gaba da aiki bayan ɗinke barakar ta kunno kai tsakaninsa da Gwamnatin kano. Babban...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya aike wa majalisar dokokin jihar Kano sunayen mutanen da za su jagoranci shirya zaɓen ƙananan hukumomi da ke...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ta gina titi a hanyar da ta tashi daga Bypass Kwanar Ƴan Shana zuwa...