

A kalla mutane biyu ne suka rasu a wani hadarin mota da ya afku yayin da ayarin motocin mataimakin gwamnan jihar Sokoto Idris Gobir ke tafiya...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce, zai sake samar da wani asibitin yara a asibitin Abubakar Imam da ke Kabuga don rage cinkoson...
An yi farin ciki yayin da Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf tare da mataimakinsa Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo da sauran manyan jami’an gwamnati suka...
Wasu mata daga kananan hukumomin Kano 44, sun gudanar da taron addu’a ta musamman domin samun zaman lafiya a fadin jahar. Taron ya gudana ne karkashin...
Kotun tafi da gidanka kan harkokin tsaftar muhalli ta jihar Kano, ta yanke hukuncin tarar Naira dubu ɗari biyu ga hukumomin tashar Motar Kano Line. Kotun...
Ma’aikatar muhalli da sauyin yanayi ta jihar Kano ta ce, za ta duba yiwuwar yin haɗin gwiwa da hukumar KAROTA don yaƙi da masu karya dokar...
Ayayin addu’a ta musamman da zanga-zangar lumana da Masu ruwa da tsaki a jihar Kano suka shirya kan rashin adalci sun bukaci hukumomin tsaro da su...
Gwamnan Kano Ya Kaddamar da aza har sashin aikin gadar Ɗan Agundi da Tal’udu. Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya aza harsashin ginin gadojin...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya rattaba hannu kan dokar, jimillar kasafin kuɗi Naira biliyan 437 a matsayin kasafin kudin shekarar 2024. An rattaba...
Hukumar bunkasa harkokin noma ta Afrika watto sassakawa da kuma shirin bunkasa noma da kiwo na jihar Kano KSADP karkashin babban bankin cigaba na Musulunci...