

Mutanen jihar Kano za su yi farin ciki da mulkin Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, domin lokaci ya yi da za a dora jihar a kan saiti,...
Ya kamata Yan jam’iyyar APC ku ji tsoron Allah, kada ku ci hakkin talakawa. Engr. Muhammad Kabir Musa magoyin bayan jam’iyyar NNPP ne ya bayar da...
Rundinar ‘yan sandan jihar Kano ta sha alwashin cafkewa tare da gurfanar da dukkan mutanen da suka fito domin gudanar da duk wani gangami da sunan...
Rundunar ƴan sanda reshen Jihar Oyo ta kama wani Malami mai shekaru 45 bisa zargin mallakar sassan jikin mutum ɗanye cikin makon nan. Jami’in hulda da...
Hukumar da ke yaƙi da yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC a Nijeriya, ta bayyana takaicinta kan yadda ta ce wasu jami’an sojin saman...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce za su shigar da sabuwar ƙara a kotun ƙoli kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yi....
Kungiyar kare hakkin Bil-adama ta Amnesty International, ta ce, talauci da halin matsin rayuwar da al’ummar Nijeriya ke ciki na da alaka da rashin adalci da...
Dan takarar gwamnan Kano a zaben bana na jam’iyyar APC Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, da Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje, sun magantu...
Kotun ɗaukaka ƙara ta sake tabbatarwa da Nasiru Yusuf Gawuna nasarar lashe zaɓen gwamnan Kano. A zaman kotun na yau ta sake tabbatar da hukuncin da...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta shirya tsaf domin fara karanta hukuncin shari’ar gwamnan Kano da kuma bangaren jamiyyar APC. Tun da fari...