

Ofishin kula da ke kula da babban layin wutar lantarki na kasar nan, ya ce layin ya sake sauka a yau Laraba da misalin karfe 2...
A yau Talata ne marigayi Rabilu Musa Ibro ya cika shekaru goma da rasuwa. An haifi Marigayi Rabilu Musa wanda aka fi saninsa da Dan Ibro...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bijiro da tsarin sabunta mallakar filaye da gidaje don kare samun rigin gimu tsakanin al’umma. Babban sakataren ma’aikatar kasa da...
Hukumar hasashen yanayi ta kasa NIMET, ta yi hasashen cewa za a fuskanci yanayin hazo da kura a sassan kasar nan daga yau Litinin zuwa jibi...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu bata gari da suka shigo da miliyoyin kudi Jihar na jabu domin amfani dasu wajen Damfarar...
Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da taron gaggawa a yau Litinn domin tattauna batun faduwar gwamnatin shugaba Bashar al Assad na Syria, sakamakon...
An gudanar da zana’izar wasu mutane biyu da suka rasa ransu a daren jiya Lahadi sakamakon faɗan daba a yankin unguwannin Yakasai da Rimi da Kofar...
Wani masanin shari’a a Jami’ar Bayero dake nan Kano ya ce, kuskure ne babba yadda jami’an tsaro ke haska fuskokin mutanan da ake zargi da sunan...
Cibiyar ci gaban al’umma da wayar da kai ta ce, manema labarai sune ke da kaso mai yawa na inganta yadda ake gudanar da shugabanci a...
Masu kanana da matsakaitan masana’antu a yankin Dakata da ke nan Kano, sun gudanar da Sallar Alkunutu ga KEDCO. Wadanda suka yi wannan Sallah dai, sun...