

Jam’iyyar ADC ta zargi hukumar zaɓe INEC, da shirya hanyoyin da za su hana ta tsayar da ‘yan takara a zaɓen 2027. A cikin wata...
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce Amurka ce ya kamata ta rinƙa karɓar ladan wucewa ta mashigar Hormuz ba Iran ba. Trump ya faɗi hakan...
Madugun adawa a Najeriya Alhaji Atiku Abubakar, ya bukaci shugaba, Bola Ahmed Tinubu, da ya ɗauki mataki mai tsauri kan matsalar tsaro da ke addabar sassa...
Rundunar ‘yan sandan jihar Plateau, ta tabbatar da mutuwar mutane uku bayan wani hari da ‘yan bindiga suka kai a ƙauyen Pwomol da ke ƙaramar hukumar...
Rundunar sojin Najeriya, ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe ‘yan ta’adda da dama a yaran ƙasurgumin ɗan bindiga Ado Aleiro a wata arangama da suka...
Rundunar Yan Sandan jihar Borno ta yi jana’izar jami’anta hudu da suka rasu a wani harin da ƴan taʼadda suka kai a karamar hukumar Nganzai. ...
Kungiyar tsofaffin Daliban Makarantar Sakandiren Tarayya ta FGC Kano, ta yi barazanar daukar matakin shari’a kan abinda ta kira zaluncin da wasu batagari ke shirin yi...
Shirin Shugaban Kasa kan Daskarariya Iskar Gas da kuma abubuwan hawa masu amfani da Lantarki Pi-CNG & EV ya nuna damuwa kan rahotannin da suka bayyana...
Gwamnan jihar Katsina Dikko Umar Radda, ya kai ziyara ƙauyen Sayaya da ke ƙaramar hukumar Matazu, bayan wani hari da ‘yan bindiga suka kai a yankin....
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta umarci duka kwamishinoninta da su dakatar da shirin sabunta rijistar zaɓe. A makon jiya ne hukumat...