

Gwamnatin jihar Jigawa ta Kaddamar da fara aikin Hanya me tsawon Kilo mita 30 da ake sa ran aikin zai lakume kimanin Naira Biliyan 7. Gwamnan...
Ma’aikatar Sufuri ta Jihar Kano, ta kafa kwamiti na musamman domin ingantawa da tabbatar da tsarin aiki mai ɗorewa a ma’aikatar. Wannan mataki na daga cikin...
Majalisar kolin shari’a ta kasa reshen jihar Kaduna ta yi Allah-wadai da kalaman Rabaran Matthew Hassan Kukah, wanda yace aiwatar da dokar Shari’ar Musulunci a arewacin...
An rufe dukkan kotunan jihar Kaduna a ranar Litinin bayan kungiyar ma’aikatan shari’a ta Najeriya (JUSUN) ta fara yajin aiki na sai baba-ta-gani domin neman aiwatar...
Shugaba Trump na Amurka ya sauka a birnin Tokyo na ƙasar Japan a wata ziyara da ya ke yi a yankin Asia. Mista Trump zai gana...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya NiMet ta yi hasashen cewa za’a samu yanayin Hazo da kuma ruwan sama a wasu sassan Najeriya nan daga yau...
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya bayyana bayyana kaduwa tare da mika jajensa da ta’aziyyarsa bisa rasuwar wasu matasa da suka sakamakon hatsarin jirgin ruwa...
Shirin tabbatar da ganin gwamnati na bin ka’idoji wajen gudanar da ayyukanta SERAP ta bukaci babban jami’in gudanarwa na Kamfanin Mai na Ƙasa Bayo Ojulari da...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, tabbatar da mutuwar wani matashi mai suna Sulaiman Nura Ado, mai kimanin shekaru 14, sakamakon nutsewar da ya yi a...
Ministan Kuɗi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Wale Edun, ya bayyana cewa tattalin arzikin Najeriya, ya fara farfadowa daga matsalolin da ya fuskanta a baya. Wale Edun,...