

Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa kuma tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dokta Abdullahi Umar Ganduje, zai fara ganawa da masu ruwa da tsaki dan neman shawarwari...
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya gudanar da wata ganawar sirri da jagoran NNPP kuma tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, a gidansa da...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Jigawa ta yi Allawadai da zargin da ake yiwa wani jami’in hukumar DSS na sace wata yarinya yar asalin garin...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya nuna damuwa kan halin da Nijeriya ke ciki, yana mai cewa kasar na cikin hadari. Tambuwal ya bayyana...
Despite record funding for Nigeria’s Basic Health Care Provision Fund, many primary health centres in Kano remain bare and under-resourced, leaving families to pay for medicines...
Duk da ƙaruwar kuɗaɗe da ake warewa domin Asusun Samar da Kula da Lafiya na Asali watau Basic Health Care Provision Fund (BHCPF) a Najeriya, cibiyoyin...
Rundunar Sojin Kasar nan ta gargadi jama’a game da shafukan sada zumunta na bogi da ke ikirarin cewa Babban Hafsan Sojan Kasa , Laftanar Janar Waidi...
Wata mummunar gobara ta cinye wani babban rumbun adana amfanin gona a yankin Barakallahu da ke garin Gusau jihar Zamfara, inda gobarar ta janyo asara ta...
Rundinar tsaro mallaki jihar Kano ta Kano Neighborhood Watch Security Agency, ta sake jaddada kudurinta na kare rayuka da dukiyoyin al’umma domin tabbatar da zaman lafiya...
Gwamnatin soji a Burkina Faso ta ce ta dakile wani sabon yunkurin juyin mulki da aka shirya domin hambarar da shugaban kasar na rikon kwarya, Kanal...