

Gwamnatin jihar Kebbi ta ce, wata tawagar sojoji da ‘ƴan sanda da ƴan sa kai sun bazama dazukan da ke yankin domin farautar ‘ƴan bindigar da...
Wani samame da rundunar tsaron Nijar ta Garde Nationale ta gudanar ya bata damar kama wasu mutane shida da ake zargi da safarar man fetur ga...
Babbar Jam’iyyar adawa ta PDP ta yi Allah wadai da harin da aka kai wa makarantar Sakandaren yan mata ta gwamnati da ke Maga, a ƙaramar...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewa, ta dauki matakin kara yawan jami’an tsaro a kan iyakokin jihar Kanon da makwabciyarta Katsina mai fama...
Shugaban Majalisar Wakilan Najeriya Tajudeen Abbas, ya bayyana irin sauye-sauyen da Shugaba Bola Tinubu, ya samar domin ci gaban al’umma tun bayan lokacin da aka rantsar...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince wa Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, da ya gabatar mata da kasafin kuɗin shekarar 2026 da ke tafe. A...
Ƙungiyar Malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU shiyyar Kano, ta sha alwashin tsunduma yajin aikin sai Baba ta gani nan da mako guda matuƙar gwamnatin tarayya ba...
Kotun International Crimes Tribunal, wadda ke gudanar da shari’un laifukan yaƙi a Bangladesh, ta yanke wa tsohuwar Firayim Minista, Sheikh Hasina, hukuncin kisa bisa zargin bada...
Yan bindiga sun kai hari a makarantar sakandaren ‘yan mata ta gwamnati GGCSS, Maga, a yankin Danko Wasagu na Jihar Kebbi, inda suka kashe mataimakin shugaban...
Jami’ai a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun ce aƙalla masu hakar ma’adinai 32 ne suka mutu bayan da wata gada ta ruguje a wata mahaƙar ma’adinan cobalt...