Kamfanin shirya gasar Premier League ta Najeriya LMC, ya kori shugaban gudanarwar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, Alhaji Surajo Shuaibu Jambul kwata-kwata daga gasar bayan...
Sponsored Ambasadan zaman lafiya kuma Falakin Shinkafi Alhaji Yunusa Yusuf Hamza ya yi kira ga al’ummar Arewacin ƙasar nan da su tabbatar sun mallaki katin zaɓe...