

Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta bayyana kaɗuwarta kan ficewar Engr. Abba Kabir Yusuf daga jam’iyyar. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar na Kano Bashir Sanata ne ya...
Ɗan takarar Gwamnan Kano na jam’iyyar PDP a zaɓen shekarar 2019 Engr. Abba Kabir Yusuf ya bayyana dalilansa na ficewa daga jam’iyya zuwa NNPP. Abba Kabir...
Tsohon dan takarar gwamnan Kano a jami’iyyar PDP a zaben 2019 Abba Kabiru Yusuf ya sanar da komawa sabuwar jami’iyyar NNPPP daga jami’iyyarsa ta PDP. Wannan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta shiga tsakanin kamfanin sarrafa shinkafa na UMZA da asibitin koyarwa na Yusuf Maitama Sule da ke kwanar Dawaki. Wannan...