

Musulmi a goman karshe ta watan azumin Ramadan su kan mayar da hankali wajen yawaita ibada domin samun rabauta da falalar da ta ke cikin kwanakin....
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta gargadi matasa masu fita sallar Tahajjudi da su guji aikata ayyukan da ya sabawa ka’idojin addinin musulunci a yayin fita...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta bada umarnin a kamo mata shugaban hukumar kare hakkin masu sayen kaya...
Sponsored Gidauniyar Khalifa Ɗankadai mai rajin inganta tsarin almajiranci ta ja hankalin jama’a kan bada gudunmuwa wajen zamanantar da tsarin almajirci. Shugaban gidauniyar Khalifa Ɗankadai ne...
Erik ten Hag zai jagoranci kungiyar kwallon kafa ta Manchester United a kakar wasanni mai zuwa. Tawagar ce dai ta sanar da nadin sabon mai horarwar...