Mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan manyan ayyuka na musamman ya ƙaddamar da takarar Gwamnan jihar Jigawa a shekarar 2023 a ƙarƙashin jam’iyar APC. Injiniya Ahmad...
Tsohon shugaban majalisar dokokin na jihar Kano kuma shugaban fansho na majalisar tarayya Kabiru Alhassan Rurum ya sanar da ficewa daga jami’iyyar APC. Rurum ya bayyana...